الْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي أَطْعَمَنِي هَٰذَا وَرَزَقَنِيهِ مِنْ غَيْرِ حَوْلٍ مِنِّي وَلَا قُوَّةٍ
Ma'ana
Dukkan yabo na Allah ne, wanda Ya ciyar da ni wannan kuma Ya azurta ni da shi ba tare da wani ƙarfi ko iko daga gare ni ba.
Furuci
Alhamdu lillahil-lazi at'amani haza wa razaƙanihi min gairi haulin minni wa la ƙuwwah.
Madogara: At-Tirmizi, 3458 · Abu Dawud, 4023
