بِسْمِ اللَّهِ، اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنَ الْخُبُثِ وَالْخَبَائِثِ
Ma'ana
Da sunan Allah. Ya Allah, ina neman tsarinKa daga shaiɗanu maza da mata.
Furuci
Bismillah. Allahumma inni a'uzu bika minal-khubusi wal-khaba'is.
Madogara: Al-Bukhari, 142 · At-Tirmizi, 606
