بِسْمِ اللَّهِ، تَوَكَّلْتُ عَلَى اللَّهِ، وَلَا حَوْلَ وَلَا قُوَّةَ إِلَّا بِاللَّهِ
Ma'ana
Da sunan Allah, na dogara ga Allah, kuma babu ƙarfi ko iko sai da taimakon Allah.
Furuci
Bismillahi, tawakkaltu 'alallah, wa la haula wa la ƙuwwata illa billah.
Madogara: Abu Dawud, 5095
