يَهْدِيكُمُ اللَّهُ وَيُصْلِحُ بَالَكُمْ
Ma'ana
Allah Ya shiryar da ku kuma Ya gyara halinku!
Furuci
Yahdikumullahu wa yuslihu balakum!
Madogara: Al-Bukhari, 6224
Ana faɗa a wannan tsari
- Addu'ar atishawa
- Amsa wa mai atishawa
- Amsar mai atishawa
يَهْدِيكُمُ اللَّهُ وَيُصْلِحُ بَالَكُمْ
Allah Ya shiryar da ku kuma Ya gyara halinku!
Yahdikumullahu wa yuslihu balakum!
Madogara: Al-Bukhari, 6224
Ana faɗa a wannan tsari